Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Watchmen: On the walls of cities
Ayoyi game da On the walls of cities
Na sa matsara a kan katangarki, ya Urushalima; ba za su taɓa yin shiru ba, dare da rana. Ku da kuke kira bisa sunan Ubangiji, kada ku ba kanku hutu,