Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Watchmen: Paraded the streets at night to preserve order
Ayoyi game da Paraded the streets at night to preserve order
Masu tsaro suka gamu da ni yayinda suke kai kawo a cikin birni, sai na ce, “Kun ga mini wanda zuciyata take ƙauna?”
Masu gadi suka gamu da ni yayinda suke kai kawo a cikin birni. Suka yi mini dūka, suka yi mini rauni; suka ƙwace gyalena waɗannan masu gadin katanga!