Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Watchmen: Danger of sleeping on their posts, referred to
Ayoyi game da Danger of sleeping on their posts, referred to
Suka ce musu, “Ku, za ku ce, ‘Almajiransa ne sun zo da dare suka sace shi, lokacin da muke barci.’
In wannan labari ya kai kunnen gwamna, za mu lallashe shi, mu kuma kāre ku daga duk wata wahala.”