Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Watchmen: Increase in number
Ayoyi game da Increase in number
Ku tā da tuta gāba da katangan Babilon! Ku ƙara matsara, ku kafa masu tsaro, ku shirya kwanto! Ga shi, Ubangiji zai aikata abin da ya faɗa umarninsa a kan mutanen Babilon.