Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Towers: Lebanon
Ayoyi game da Lebanon
Wuyanki ya yi kamar hasumiyar hauren giwa. Idanunki sun yi kamar tafkin Heshbon kusa da ƙofar Bat Rabbim. Hancinki ya yi kamar hasumiyar Lebanon wadda take duban Damaskus.