Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Towers: Frequently thrown down in war

3 ayoyi · 33 fannoni

Ayoyi game da Frequently thrown down in war

  1. Ya rushe hasumiyar Fenuwel ya kuma karkashe mutanen garin.

  2. Saboda haka mutanen suka sassare rassan itatuwa suka bi Abimelek. Suka tattara su a jikin mafakar suka kuma cinna mata wuta a kan mutanen da suke a ciki. Ta haka dukan mutanen da suke cikin hasumiyar Shekem, wajen maza da mata dubu ɗaya suka mutu.

  3. Za su hallaka katangar Taya su kuma rurrushe hasumiyoyinta; zan kankare tarkacenta, in maishe ta fā.