Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Towers: God as the protector of his people

4 ayoyi · 33 fannoni

Ayoyi game da God as the protector of his people

  1. Allahna shi ne dutsena. A gare shi nake samun kāriya shi ne garkuwata da kuma ƙahon cetona. Shi ne mafakata, maɓuyata, da mai cetona. Daga mutane masu fitina, ka cece ni.

  2. “Ya ba wa sarkinsa kyakkyawan nasara; ya nuna madawwamiyar ƙauna ga shafaffensa, ga Dawuda da zuriyarsa har abada.”

  3. Ubangiji shi ne dutsena, kagarata da kuma mai cetona; Allahna shi ne dutsena, a gare shi nake neman mafaka. Shi ne garkuwata da ƙahon cetona, mafakata.

  4. Gama kai ne mafakata, hasumiya mai ƙarfi gāba da maƙiyi.