Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Devil: Satan
Ayoyi game da Satan
Sai Shaiɗan ya tashi gāba da Isra’ila, ya zuga Dawuda ya ƙidaya Isra’ila.
Wata rana mala’iku suka kawo kansu gaban Ubangiji, Shaiɗan shi ma ya zo tare da su.