Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Devil: Accuser of our brethren
Ayoyi game da Accuser of our brethren
Sa’an nan na ji babbar murya daga sama tana cewa, “Yanzu ceto da iko da mulkin Allahnmu, da kuma ikon Kiristinsa. Gama mai zargin ’yan’uwanmu, wanda yake zarginsu a gaban Allahnmu dare da rana, an jefar da shi ƙasa.