Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Devil: Serpent
Ayoyi game da Serpent
Maciji ya ce wa macen, “Tabbatacce ba za ku mutu ba.
Sa’an nan ya ce wa macen, “Zan tsananta naƙudarki ainun, da azaba kuma za ki haifi ’ya’ya. Za ki riƙa yin marmarin mijinki zai kuwa yi mulki a kanki.”
Sai dai ina tsoro kada yă zama, kamar yadda maciji ya yaudari Hawwa’u da makircinsa, ku ma a bauɗar da hankalinku daga sahihiyar biyayya amintacciya ga Kiristi.