Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Devil: Crooked serpent
Ayoyi game da Crooked serpent
A wannan rana, Ubangiji zai yi hukunci da takobi, takobinsa mai tsanani, mai ƙarfi da kuma mai muguwar ɓarna, zai hukunta dodon ruwa macijin nan da ya kanannaɗe, dodon ruwa macijin nan mai murɗewa; zai kashe dodon nan na teku.