Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Titles and Names of the Devil: The god of this world
Ayoyi game da The god of this world
Allahn zamanin nan ya makanta hankulan marasa ba da gaskiya, yadda har ba za su iya ganin hasken bishara ta ɗaukakar Kiristi ba, wanda yake kamannin Allah.