Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Trinity: Raising Christ from the dead

3 ayoyi · 19 fannoni

Ayoyi game da Raising Christ from the dead

  1. Yesu ya amsa musu ya ce, “Ku rushe wannan haikali, zan kuwa sāke tā da shi cikin kwana uku.”

  2. Ta wurin ikonsa, Allah ya tashe Ubangiji daga matattu, haka zai tashe mu mu ma.

  3. Gama Kiristi ya mutu domin zunubi sau ɗaya tak, mai adalci saboda marasa adalci, don yă kawo ku ga Allah. An kashe shi a cikin jiki, amma an rayar da shi a Ruhu,