Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Trinity: Divine titles applied to the three persons in

4 ayoyi · 19 fannoni

Ayoyi game da Divine titles applied to the three persons in

  1. “Ni ne Ubangiji Allahnka, wanda ya fitar da ku daga Masar, daga ƙasar bauta.

  2. Toma ya ce masa, “Ya Ubangijina da Allahna!”

  3. Sai Bitrus ya ce, “Ananiyas, ta yaya Shaiɗan ya cika zuciyarka haka da ka yi wa Ruhu Mai Tsarki ƙarya ka kuma ajiye wa kanka sauran kuɗin da ka karɓa na filin?

  4. Ba naka ba ne kafin ka sayar da shi? Bayan da ka sayar da shi kuma, kuɗin ba naka ba ne? Me ya sa ka yi tunanin yin irin wannan abu? Ba mutum ne ka yi wa ƙarya ba, Allah ne ka yi masa.”