Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Trinity: Omnipresent
Ayoyi game da Omnipresent
Ina zan tafi daga Ruhunka? Ina zan gudu in tafi daga gabanka?
Akwai wanda zai iya ɓuya a lungu har da ba zan iya ganinsa ba?” In ji Ubangiji “Ban cika sama da ƙasa ba?” In ji Ubangiji.
Kuma ikkilisiya ce jikinsa; ta kuma cika da Kiristi, wanda ya cika kome ta kowace hanya.