Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Reuben: Families of
Ayoyi game da Families of
Zuriyar Ruben ɗan fari na Isra’ila, daga Hanok; kabilar Hanokawa; daga Fallu; kabilar Falluyawa;
daga Hezron, kabilar Hezronawa; daga Karmi, kabilar Karmiyawa.
Ɗan Fallu kuwa shi ne Eliyab,
’ya’yan Eliyab maza kuwa su ne, Nemuwel, Datan da Abiram. Datan da Abiram nan, su ne shugabannin mutanen da suka tayar wa Musa da Haruna, suna kuma cikin waɗanda suka bi Kora sa’ad da ya tayar wa Ubangiji.