Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Reuben: Cities built by
Ayoyi game da Cities built by
Mutanen Ruben suka sāke gina Heshbon, Eleyale, da Kiriyatayim,
haka kuma suka gina Nebo da Ba’al-Meyon (an canja waɗannan sunaye) suka kuma gina Sibma. Suka ba wa biranen da suka sāke ginawa sunaye.