Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Manasseh

56 ayoyi · 30 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. mutanen Issakar, masu fahimtar lokuta suka kuma san abin da ya kamata Isra’ila ya yi, manya 200, tare da danginsu a ƙarƙashin shugabancinsu;

  2. mutanen Zebulun, ƙwararru sojoji shiryayyu don yaƙi da kowane irin makami, suka zo don su taimaki Dawuda da zuciya ɗaya, su 50,000;

  3. mutanen Naftali su 1,000 shugabanni, tare da mutane 37,000 masu riƙe garkuwa da masu;

  4. mutanen Dan, shiryayyu don yaƙi, su 28,600;

  5. mutanen Asher, ƙwararrun sojoji shiryayyu don yaƙi, su 40,000;

  6. kuma daga gabashin Urdun, mutanen Ruben, Gad da kuma rabin kabilar Manasse, masu kayan yaƙi iri-iri, su 120,000.