Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Manasseh: Families of
Ayoyi game da Families of
Zuriyar Manasse, daga Makir, kabilar Makiriyawa (Makir shi ne mahaifin Gileyad); daga Gileyad, kabilar Gileyadawa.
Waɗannan su ne zuriya Gileyad, daga Iyezer, kabilar Iyezerawa; daga Helek, kabilar Helekawa;
daga Asriyel, kabilar Asriyelawa; daga Shekem, kabilar Shekem;
daga Shemida, kabilar Shemadawa; daga Hefer, kabilar Heferawa.
(Zelofehad ɗan Hefer, ba shi da ’ya’ya maza; ’yan mata ne kaɗai ya haifa, sunayensu kuwa su ne Mala, Nowa, Hogla, Milka da Tirza.)