Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Judah

84 ayoyi · 42 fannoni

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

Tace bisa littafi
  1. ɗan Mattatiyas, ɗan Amos, ɗan Nahum, ɗan Esli, ɗan Naggai,

  2. ɗan Ma’at, ɗan Mattatiyas, ɗan Semeyin, ɗan Yosek, ɗan Yoda,

  3. ɗan Yowanan, ɗan Resa, ɗan Zerubbabel, ɗan Sheyaltiyel, ɗan Neri,

  4. ɗan Melki, ɗan Addi, ɗan Kosam, ɗan Elmadam, ɗan Er,

  5. ɗan Yoshuwa, ɗan Eliyezer, ɗan Yorim, ɗan Mattat, ɗan Lawi,

  6. ɗan Simeyon, ɗan Yahuda, ɗan Yusuf, ɗan Yonam, ɗan Eliyakim,

  7. ɗan Meleya, ɗan Menna, ɗan Mattata, ɗan Natan, ɗan Dawuda,

  8. ɗan Yesse, ɗan Obed, ɗan Bowaz, ɗan Salmon, ɗan Nashon,

  9. ɗan Amminadab, ɗan Ram, ɗan Hezron, ɗan Ferez, ɗan Yahuda,