Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Judah: Families of
Ayoyi game da Families of
Er da Onan, ’ya’yan Yahuda ne, amma sun mutu a Kan’ana.
Zuriyar Yahuda bisa ga kabilansu, daga Shela, kabilar Shelayawa daga Ferez, kabilar Ferezawa; daga Zera, kabilar Zerawa;
Zuriyar Ferez kuwa, daga Hezron, kabilar Hezronawa; daga Hamul; kabilar Hamulawa.