Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Judah: Other tribes jealous of, on account of David

2 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da Other tribes jealous of, on account of David

  1. Nan take sai ga mutane Isra’ila suna zuwa wurin sarki, suna cewa, “Don me ’yan’uwanmu, mutanen Yahuda, suka saci sarki, suka kawo shi da iyalinsa a ƙetaren Urdun, tare da dukan mutanensa?”

  2. Dukan mutanen Yahuda suka ce wa mutanen Isra’ila, “Mun yi haka domin sarki danginmu na kurkusa ne. Don me kuke fushi game da wannan? Mun ci wani abu daga cikin kayan sarki ne? Mun ɗauki wani abu wa kanmu ne?”