Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Tribe Of Dan: Bounds of its inheritance
Ayoyi game da Bounds of its inheritance
Ƙuri’a ta bakwai ta fāɗa a kan kabilar Dan, bisa ga iyalansu.
Ƙasarsu ta gādo ta haɗa da, Zora, Eshtawol, Ir Shemesh,
Shalim, Aiyalon, Itla,
Elon, Timna, Ekron,
Elteke, Gibbeton, Ba’alat,
Yehud, Bene-Berak, Gat-Rimmon,
Me Yarkon da Rakkon tare da sashen da yake fuskantar Yaffa.