Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sword: Glittering
Ayoyi game da Glittering
sa’ad da na wasa takobi mai walƙiya hannuna kuwa ya cafke shi don yin hukunci, zan ɗau fansa a kan abokan gābana in sāka wa waɗanda suke ƙina.
Zai zāre ta daga bayansa, tsinin zai fita daga hantarsa; tsoro zai cika shi;