Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sword: Often sent as a punishment
Ayoyi game da Often sent as a punishment
Tun daga zamanin kakanninmu har zuwa yanzu, zunubanmu suna da yawa. Domin zunubanmu, mu da sarakunanmu, da firistocinmu aka kama mu, aka wulaƙanta mu, muka zama bayi a hannun sarakuna waɗansu ƙasashe.
Ya ba da mutanensa ga takobi; ya yi fushi ƙwarai da gādonsa.