Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sword: By the patriarchs

2 ayoyi · 44 fannoni

Ayoyi game da By the patriarchs

  1. Bayan kwana uku, yayinda dukansu suna cikin zafi mikin kaciya, sai biyu daga cikin ’ya’yan Yaƙub maza, Simeyon da Lawi, ’yan’uwan Dina, suka ɗauki takubansu suka fāɗa wa birnin ba labari, suka kashe kowane namiji.

  2. Kuma gare ka, a matsayi wanda yake kan ’yan’uwanka, na ba da gonar da na karɓe daga Amoriyawa da takobi da kuma bakana.”