Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sadducees: Cautioned his disciples against their principles

3 ayoyi · 9 fannoni

Ayoyi game da Cautioned his disciples against their principles

  1. Yesu ya ce musu, “Ku yi hankali, ku yi taka zallan da yistin Farisiyawa da Sadukiyawa.”

  2. Yaya kuka kāsa gane cewa ba zancen burodi nake yi ba? Sai dai ku yi hankali da yistin Farisiyawa da Sadukiyawa.”

  3. Sa’an nan suka gane ba cewa yake musu su yi hankali da yistin da ake amfani da shi a burodi ba ne, sai dai su yi hankali da koyarwar Farisiyawa da Sadukiyawa ne.