Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sadducees: Persecuted the Christians

4 ayoyi · 9 fannoni

Ayoyi game da Persecuted the Christians

  1. Sai firistoci da shugaban masu gadin haikalin da kuma Sadukiyawa suka hauro wurin Bitrus da Yohanna yayinda suke cikin magana da mutane.

  2. Sai babban firist da dukan abokan aikinsa, waɗanda suke na ƙungiyar Sadukiyawa suka cika da kishi.

  3. Suka kama manzannin suka sa su a kurkukun da ake sa kowa da kowa.

  4. Jawabinsa ya rinjaye su. Suka kira manzannin suka sa aka yi musu bulala. Sa’an nan suka kwaɓe su kada su ƙara magana a cikin sunan Yesu, suka kuma bar su suka tafi.