Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Sadducees: Were refused baptism by John
Ayoyi game da Were refused baptism by John
Amma da Yohanna ya ga Farisiyawa da Sadukiyawa da yawa suna zuwa inda yake yin baftisma, sai ya ce musu, “Ku macizai! Wa ya gargaɗe ku ku guje wa fushin nan mai zuwa?