Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Roman Empire: Crowning of soldiers who distinguished themselves

2 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da Crowning of soldiers who distinguished themselves

  1. Na yi fama mai kyau, na gama tseren, na riƙe bangaskiya.

  2. Yanzu kuwa an ajiye mini rawanin adalci, wanda Ubangiji, Alƙali mai adalci zai ba ni a ranan nan ba kuwa ni kaɗai ba, amma ga duk waɗanda suka yi marmarin bayyanuwarsa.