Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Roman Empire: Legs of iron in Nebuchadnezzar's vision
Ayoyi game da Legs of iron in Nebuchadnezzar's vision
An yi ƙafafun da ƙarfe, tafin ƙafafunta kuma an yi rabi da ƙarfe rabi kuma da yumɓu.
A ƙarshe, za a yi mulki na huɗu, mai ƙarfi kamar ƙarfe, Da yake baƙin ƙarfe yakan kakkarya, ya ragargaje abubuwa, haka nan wannan mulki zai ragargaje sauran mulkoki