Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Roman Empire: Garments of those executed given to the soldiers

2 ayoyi · 42 fannoni

Ayoyi game da Garments of those executed given to the soldiers

  1. Bayan da suka gicciye shi, sai suka raba tufafinsa a tsakaninsu ta wurin jefa ƙuri’a.

  2. Da sojojin suka gicciye Yesu, sai suka ɗibi tufafinsa suka kasa kashi huɗu, kowanne ya ɗauki kashi ɗaya. Suka kuma ɗauki taguwarsa, taguwar kuwa ba ɗinki, saƙa ɗaya ce gudanta daga sama har ƙasa.