Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Roman Empire: Its universal dominion
Ayoyi game da Its universal dominion
“Sai ya ba ni wannan bayani, ‘Dabbar nan ta huɗu, ita ce mulki na huɗu da zai bayyana a duniya. Zai bambanta da dukan sauran mulkoki, zai kuma cinye dukan duniya, yă tattake ta, yă kuma ragargaje ta.