Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection: The Holy Spirit
Ayoyi game da The Holy Spirit
In kuwa Ruhu wannan da ya tā da Yesu daga matattu yana zama a cikinku, shi wanda ya tā da Kiristi daga matattu zai ba da rai ga jikunanku masu mutuwa ta wurin Ruhunsa, wanda yake zama a cikinku.