Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection: Rise first

2 ayoyi · 36 fannoni

Nemi "The Resurrection"

Ayoyi game da Rise first

  1. Sai dai kowa da lokacinsa. Kiristi ne nunan fari; sa’an nan sa’ad da ya dawo; za a tā da waɗanda suke nasa.

  2. Gama Ubangiji kansa zai sauko daga sama, da umarni mai ƙarfi, da muryar babban mala’ika da kuma busar ƙahon Allah, waɗanda suka mutu kuwa cikin Kiristi za su tashi da farko.