Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection: Of saints shall be followed by the change of those then alive

2 ayoyi · 36 fannoni

Ayoyi game da Of saints shall be followed by the change of those then alive

  1. Ku saurara, in gaya muku wani asiri. Ba dukanmu ne za mu yi barci ba, sai dai duk za a sauya kamanninmu

  2. Bayan haka, mu da muke da rai da aka bari, za a ɗauke mu tare da su a cikin gizagizai don mu sadu da Ubangiji a sararin sama. Ta haka za mu kasance tare da Ubangiji har abada.