Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection: Shall be of all the dead

3 ayoyi · 36 fannoni

Ayoyi game da Shall be of all the dead

  1. “Kada ku yi mamakin wannan, gama lokaci yana zuwa da duk waɗanda suke cikin kaburbura za su ji muryarsa

  2. ina kuma da irin bege ɗaya ga Allah yadda mutanen nan suke da shi, cewa akwai tashin matattu masu adalci da masu mugunta duka.

  3. Teku ya ba da matattu da suke cikinsa, mutuwa da Hades kuma suka ba da matattu da suke cikinsu, aka kuma yi wa kowane mutum shari’a bisa ga abin da ya aikata.