Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection: Blessedness of those who have part in the first
Ayoyi game da Blessedness of those who have part in the first
Masu albarka da kuma tsarki ne waɗanda suke da rabo a tashin matattu na farko. Mutuwa ta biyu ba ta da iko a kansu, sai dai za su zama firistocin Allah da kuma na Kiristi za su kuma yi mulki tare da shi na shekaru dubu.