Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Resurrection: Denied by the Sadducees

3 ayoyi · 36 fannoni

Ayoyi game da Denied by the Sadducees

  1. A ranan nan Sadukiyawa, waɗanda suke cewa babu tashin matattu, suka zo wurinsa da tambaya.

  2. Waɗansu Sadukiyawa da suke cewa, ba tashin matattu, suka zo wurin Yesu da tambaya cewa,

  3. (Sadukiyawa suna cewa babu tashin matattu, babu mala’iku ko ruhohi. Amma Farisiyawa kuwa sun tsaya a kan cewa duk akwai.)