Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The High Priest: His appointment

3 ayoyi · 65 fannoni

Ayoyi game da His appointment

  1. Sai Yohanna ya ba da wannan shaida, “Na ga Ruhu ya sauko kamar kurciya daga sama ya zauna a kansa.

  2. Dā ban san shi ba, sai dai wanda ya aiko ni in yi baftisma da ruwa ya gaya mini cewa, ‘Mutumin da ka ga Ruhu ya sauko ya kuma zauna a kansa shi ne wanda zai yi baftisma da Ruhu Mai Tsarki.’

  3. Na gani na kuma shaida cewa wannan Ɗan Allah ne.”