Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The High Priest: Needed to sacrifice for himself
Ayoyi game da Needed to sacrifice for himself
Akan zaɓi kowane babban firist daga cikin mutane ne, akan kuma naɗa shi domin yă wakilce su a kan al’amuran Allah, domin yă miƙa kyautai da hadayu saboda zunubai.
Da yake babban firist ɗin mai kāsawa ne, yana iya bin da jahilai da kuma waɗanda suka kauce hanya, a hankali.
Shi ya sa dole yă miƙa hadayu domin zunubansa, da kuma domin zunuban mutane.