Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Anger of God: Sin, in saints

6 ayoyi · 43 fannoni

Ayoyi game da Sin, in saints

  1. “In ’ya’yansa maza suka yashe dokata ba su kuwa bi ƙa’idodina ba,

  2. in suka take ƙa’idodina suka kuma kāsa kiyaye umarnaina,

  3. zan hukunta zunubinsu da sanda, laifinsu da bulala;

  4. An cinye mu ta wurin fushinka mun kuma razana ta wurin hasalarka.

  5. Ka ajiye laifinmu a gabanka, asirin zunubanmu a hasken kasancewarka.

  6. Dukan kwanakinmu sun wuce ƙarƙashin fushinka; mun gama shekarunmu da nishi.