Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Anger of God: Manifested in judgments and afflictions

3 ayoyi · 43 fannoni

Ayoyi game da Manifested in judgments and afflictions

  1. Ya saki musu fushinsa mai zafi, hasalarsa, zafin rai da kuma ɓacin ransa, ƙungiyar mala’iku masu hallakarwa.

  2. Ya shirya hanya wa fushinsa; bai tsare ransu daga mutuwa ba amma ya miƙa su ga annoba.

  3. Ya bugi kowane ɗan fari na Masar, mafari ƙarfin mazantakansu a tentunan Ham.