Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Afflictions of the Wicked: Are continual

3 ayoyi · 20 fannoni

Nemi "The Afflictions of the Wicked"

Ayoyi game da Are continual

  1. Dukan kwanakin ransa mugu yana shan wahala, wahala kaɗai zai yi ta sha.

  2. Dukan kwanakinsa aikinsa damuwa ce da ɓacin zuciya; ko da dare ma hankalinsa ba a kwance yake ba. Wannan ma ba shi da amfani.

  3. Cikin ɗan lokaci ƙasa da shekara guda ku da kuke tsammani kuna da kāriya za ku yi rawar jiki; girbin ’ya’yan inabi zai kāsa, girbin ’ya’yan itatuwa kuma ba zai zo ba.