Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Afflictions of the Wicked: God holds in derision
Ayoyi game da God holds in derision
amma Ubangiji yakan yi dariyar mugaye, gama ya sani ranarsu tana zuwa.
Zan yi muku dariya sa’ad da masifa ta same ku, zan yi muku ba’a sa’ad da bala’i ya same ku,
sa’ad da bala’i ya sha kanku kamar hadiri, sa’ad da masifa ta share ku kamar guguwa, sa’ad damuwa da wahala suka mamaye ku.