Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Afflictions of the Wicked: Their persecution of saints, a cause of

4 ayoyi · 20 fannoni

Ayoyi game da Their persecution of saints, a cause of

  1. Ubangiji Allahnku zai sa dukan waɗannan la’anoni a kan abokan gābanku waɗanda suke ƙinku, suke kuma tsananta muku.

  2. Allah, yana mulki har abada, zai ji su yă kuma azabtar da su, Sela mutanen da ba sa taɓa canja hanyoyinsu kuma ba sa tsoron Allah.

  3. Ba shakka zan tā da hannuna a kansu domin bayinsu su washe su. Sa’an nan za ku san cewa Ubangiji Maɗaukaki ne ya aiko ni.

  4. Allah mai adalci ne, Zai sāka wa masu ba ku wahala da wahala