Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Afflictions of the Wicked: Saints should not be alarmed at
Ayoyi game da Saints should not be alarmed at
Kada ka ji tsoron masifar da za tă faru farat ɗaya ko lalacin da yakan auka wa mugaye,
gama Ubangiji zai zama ƙarfin halinka zai kuwa kiyaye ƙafarka daga fāɗawa a tarko.