Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da The Afflictions of the Wicked: Sometimes humble them
Ayoyi game da Sometimes humble them
Sa’ad da Ahab ya ji waɗannan kalmomi, sai ya yage rigarsa, ya sa rigunan makoki, ya kuma yi azumi. Ya kwanta a kayan makoki, ya kuma yi tafiya cikin sauƙinkai.