Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tents: Of the Jews contrasted with those of the Arabs
Ayoyi game da Of the Jews contrasted with those of the Arabs
“Ina misalin kyan tentunanka, ya Yaƙub, wuraren zamanka, ya Isra’ila!
Ni baƙa ce, duk da haka kyakkyawa. Ya ku ’yan matan Urushalima, ni baƙa ce kamar tentunan Kedar, kamar labulen tentin Solomon.