Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Tents: Shepherds while tending their flocks

2 ayoyi · 24 fannoni

Ayoyi game da Shepherds while tending their flocks

  1. Ke mafiya kyau a cikin mata, in ba ki sani ba, to, ki dai bi labin da tumaki suke bi ki yi kiwon ’yan awakinki kusa da tentunan makiyaya.

  2. Kamar tentin makiyayi an rushe gidana aka kuma ƙwace ta daga gare ni. Kamar mai saƙa, na nannaɗe rayuwata, ya kuma yanke ni daga sandar saƙa; dare da rana ka kawo ni ga ƙarshe.